Sharhin littafin umdatul ahkam na babban malami abdul gany almakdisi
by Jafar Mahmud Adam · 25 episodes
ReligionSpiritualityIslam
• Kaset na daya yana maganane game da hukumce hukumcen ruwa da kashe kashan ruwanda suka halatta ayi ibada dasu dawanda ba a ibada• Kaset na biyu yana bayani gameda mahimmacin alwala da yadda manzon allah (swa) yake alwala,da ladubban• kaste na uku yana bayani gameda shiga wajan biyan bukata na bayan gida ko bawali• kaset na hudu yana bayanine akan asuwaki da wura randa annabi(saw) yakeyin asuwaki,da hukunce hukuncen shafa akan huffi.
Latest episodes
-
51 min
Kaset na (13) babinda ke Magana dangane da kan limanci
Kaset na (13) babinda ke Magana dangane da kan limanci
-
51 min
wannan babin yana bayani dangane da sallar karama da babbar salla ranar idi ranace ta farinciki da fara،a daji…
wannan babin yana bayani dangane da sallar karama da babbar salla ranar idi ranace ta farinciki da fara،a dajin dadi ga musulmi ya halasta mata su halarci sallar idi alla yayiwa mu…
-
51 min
Babinda ke bayani dushashewar hasken rana kuma kasancewar haka hikmace daga cikin hikmomin allah kuma ayace wa…
Babinda ke bayani dushashewar hasken rana kuma kasancewar haka hikmace daga cikin hikmomin allah kuma ayace wanda yake tsorata bayinsa
-
51 min
Babindakewajabtasallarjuma a da hukumcinta da ladubbankumaitacemafificiarranadagacikinfalalartaanakarbaadduaan…
Babindakewajabtasallarjuma a da hukumcinta da ladubbankumaitacemafificiarranadagacikinfalalartaanakarbaadduaanakaramaayokankwarailadaranarkumza a tashikiama
-
51 min
Wajbtin yin attahiyacikinsallakumatananunagirmanmulkinallah da buwayarsa
Wajbtin yin attahiyacikinsallakumatananunagirmanmulkinallah da buwayarsa
-
51 min
Babinda kemagna kan tara hankali acikin salla
Babinda kemagna kan tara hankali acikin salla
-
51 min
babinda ke Magana akan salla karama da na layya da kuma falalarta kuma sunnace
babinda ke Magana akan salla karama da na layya da kuma falalarta kuma sunnace
-
51 min
Kaset na (19) babinda ke Magana dangane da da wucewa gaban mai sallah. Mine hukuncin shi
Kaset na (19) babinda ke Magana dangane da da wucewa gaban mai sallah. Mine hukuncin shi
-
51 min
Kaset na (18) babinda ke Magana dangane da sajada ta mantuwa ko rabkanuwa(kabli da baa di)
Kaset na (18) babinda ke Magana dangane da sajada ta mantuwa ko rabkanuwa(kabli da baa di)
-
51 min
Kaset na (17) babinda ke Magana akan karatun fatiha acikin sallah
Kaset na (17) babinda ke Magana akan karatun fatiha acikin sallah
-
51 min
Kaset na (16) babinda ke Magana dangane wajibcin natsuwa acikin sallah da kuma sajada da kuma ruku i
Kaset na (16) babinda ke Magana dangane wajibcin natsuwa acikin sallah da kuma sajada da kuma ruku i
-
51 min
Kaset na (15) babinda ke Magana dangane da siffar sallah manzo (saw)
Kaset na (15) babinda ke Magana dangane da siffar sallah manzo (saw)
-
51 min
Kaset na (14) babinda ke Magana dangane da siffar sallah manzo cira da amin allah yatabbata gare shi
Kaset na (14) babinda ke Magana dangane da siffar sallah manzo cira da amin allah yatabbata gare shi
-
51 min
Kaset na daya yana maganane game da hukumce hukumcen ruwa da kashe kashan ruwanda suka halatta ayi ibada dasu…
Kaset na daya yana maganane game da hukumce hukumcen ruwa da kashe kashan ruwanda suka halatta ayi ibada dasu dawanda ba a ibada
-
51 min
Kaset na (12) babinda ke Magana dangane da kiran sallah da kuma ikama da kuma sahu acin sallah
Kaset na (12) babinda ke Magana dangane da kiran sallah da kuma ikama da kuma sahu acin sallah
-
51 min
Kaset na (11|) babinda yake Magana dangane da falla sallah jam
Kaset na (11|) babinda yake Magana dangane da falla sallah jam
-
51 min
Kaset na (10) babinda yakumshi wani abu na makaruhi acikin sallah
Kaset na (10) babinda yakumshi wani abu na makaruhi acikin sallah
-
51 min
Kaset na (9) babinda yake Magana dangane da sallah da hukumce hukucenta da kuma lokotan sallah
Kaset na (9) babinda yake Magana dangane da sallah da hukumce hukucenta da kuma lokotan sallah
-
51 min
Kaset na (8) hukumcin jinin haila dakuma yazata bambanta tsakanin jinin haila dawanda bashiba
Kaset na (8) hukumcin jinin haila dakuma yazata bambanta tsakanin jinin haila dawanda bashiba
-
51 min
Kaset na (7) yana maganane dangane da hukuncin yin taimama dakuma yaushe ake shara atta yin taimama
Kaset na (7) yana maganane dangane da hukuncin yin taimama dakuma yaushe ake shara atta yin taimama